sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Bahsul Kharij
Da sunan Allah me rahama me jin kai
An fara karatun bahsul kharij na Sayyid Adil Alawi akan bahasin fiqh da usul ranar laraba da ta gabata wato 12 ga zulhaj na shekara 1437h.
Da karfe 9am na safe