sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Taron bikin bude Husainiyya fadak Azzahra (as)

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Anyi taron bikin bude husainiya fadak Azzahra (as) a ranar jumaa 27 ga watan zulhajji na shekara 1437h.

Wan bude wannan husainiyyar ce domin mata saboda suke yin marasim da kuma aiyukan da suka shafi addini.

Sayyid Adil Alwai ya halarci wannan biki domin bude wannan husainiyya, sannan mu’assai da dama sun sami halartar bikin.