sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Daliban hauza na labanon sun ziyarci Sayyid Adil Alawi


Dan sunan Allah me rahama me jin kai

Ranar litinin wacce tayi daidai da 7 ga watan safar na shekara 1438h, wasu da ga cikin daliban hauza da suke karatu a kasar labanon wanda suke hanyar su ta zuwa ziyarar arba’in sun kai wa sayyid adil alawi  ziyara, sunyi zama ne a ofishin irshad wattablig, shi kuma sayyid ya karramasu sannan ya musu nasiha da nuna mahimmanci kan tafityar tasu ta ziyarar arba’in,

.