sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

ziyarar da wasu dalibai da mujahidai suka kaiwa sayyid alawi(h)

 

WANI ADADI DAGA DALIBAN HAUZA DA MUJAHIDAI DA MUBALLIGAI DAGA SOJOJIN SAKAI DAGA AL’UMMAR KASAR IRAKI YAYINDA SUKA ZIYARCI SAYYID ADIL ALAWI(H)DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI

Ranar laraba wadda tai daidai da 21 ga watan rajab shekara 1438 hijriyya  daliban ilimin addinin muslunci da muballigai da sojojin sakai mujahidai da manyan mutane daga kasar iraki  sun ziyarci ayatollah samahatu sayyid adil alawi sannan ya dan yi musu gaeriyar huduba sannan bayan huduba sun yi msaa ba’arin tambayoyi.

Zamu sanya muhadarar a sayit nan ba da jimawa ba domin fa`idantuwa