sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Bahasin karijil usul-16 ga watan safar shekara 1436 hijra kamariya. Wurare guda 9 da aka `dage alkalami.

 

Tanbihi na biyu:

Cikin wurare tara da aka dage alkalami hudu daga cikinsu a hadisin anyi amfani da harafin (ما) wanda ake sadar da zancen da shi sai kuma abubuwa biyu suka zo ba tare da kawo harafin ba wato sune kuskure da mantuwa saboda haka me aka nufa cikin hakan? Sannan cikin wato riwar sai ta zo da harafin sadarwar kamar haka ما أخطأوا (abinda sukai kuskure) wanda hakan na nuni da kan cewa cikin hadisin muna iya tsammanin dage alkalami zai iya zuwa da sigar sadarwa cikin wadancan abubuwa guda biyu wato kuskure da mantuwa sai su su kasnce misalin tilashi da larura wanda kaa dage alkalami kansu a baya.

Wannan duka yana nuni kan cewa aiki ta fuskanin saki babu kaidi tabbataccen hukunci yana biyo bayansa ba da ban hadisin adage alkalami ba. Zina haramunce ba tareda wani kaidi ba tareda kasantuwa cikin tilastawa ko jarrabta ba da bon zuwan hadisin `dage alkalami ba, abinda ake nufi da mantuwa da kuskure cikin wannan hadisi shine abinda sukai kuskure cikinsa ko mantuwa, hadisi ya yi masa shaida da cewa da ace abinda aka `dagewa alkalami shine kankin kan kuskuren bawai aikin da sukai bisa kuskure ba to a wannan lokaci sakamakon zai kasance jumudi cikin zahirin lafazi da zai bukatu zuwa ga mai gyara kamar yadda ya kasance cikin batun (tilastuwa)  sai ya zamanto ana nufin `dage  guraben kuskure baki daya ko kuma mafi bayyanar gurabe, da ace akwai wasu gurabe da suka biyo bayan shi kuskuren a kankin kansa kamar gurbin da yake kan kisa bisa kuskure to ma’anar hakan zai kasance cewa shi kuskure a kankin kansa yana hukuntar da gurbi wanda hakan bai zai taba yiwuwa ba kmar yadda zahirin hadisin ke nuni da cewa abinda aka `dagewa alkalami cikinsa hukuncin `dagewa da kaddara `dage hukuncin da ke biyo bayan kuskure, shi dage kuskure ma’anarsa shine shi kuskure a kankinsa yana hukunta kaucewar hukunci, idan ya kasance akwai gurbi kan kuskure wannan n nufin kisa bisa kuskure yana hukunta  tabbatuwar hukuncin `yantar da baiwa  ko bada diyya a bisa buga misali Kenan. A wannan lokaci ta yaya aikin kuskure zai kasance kan wani unwani da wani gurbi zai biyo bayansa ya kasance kansa ya zamnto ya tattaro tabbatuwar hukunci asar(gurbi) da kuma hadisin `dage alkalami.

Wannan Kenan sabanin harafin sadarwa (ما ) da ta zo a(tilastuwa) lalle zina tareda kasha kashenta guda biyu ma’ana cikin halin tilastuwa ba ta shiryarwa zuwaga cewa ba haramun bace, bari ma dai asali shi ne haramcinta bisa dogaro da dalilai sai dai cewa da hadsin `dage alkalami haramcinta yana `dagewa ma’ana `dage gurbe dake biye da ita daga bulala ga wanda ya aikata, kai kace ya sanya zina waki’I da wand aba waki`i ba., haka lamarin yake cikin kuskure da mantuwa , ko dai ace misalinsa daidai yake da wanda akaiwa tilashi  da sigar sadarwa ma’ana ما أخطأوا (abinda suka kuskure)  wanda shine ra`ayin da muke kai, ko kuma dai da `dage gurabe shi kankin kan kuskure bawai aikin kuskuren ba wanda haka ba zai yiwu ba kamar yadda shaik a`azam da almajirinsa shaik ansari(ks) sukai ishara zuwa ga hakan.

 

Haka mata muyi tambaya a wannan mukami: me yasa maganar kuskure da mantuwa suka zo cikin hadisin ba harafin sadarwa ba.

Amsarsa: idan hakan ya kasance ta babin kwaikwayon aya mai daraja cikin fadinsa madaukaki:

(ربنا لا تؤاخذنا إن نسينا أو أخطأنا)

Ya ubangijinmu kada ka kamamu idan munyi mantuwa ko kuskure.

Sai a lura.

Shin hadisin `dage alkalami ya kebantu da al’amurra wujudiyya(samammu) ?

Mamakinmu shine shin hadisin `dage alkalami ya kebata da al’amurra wujudiyya ma’ana `dage dukkanin gurabensa ko kuma tuhuma kansu ko kuma mafi bayyanar cikinsu bisa sassabawar ra`ayoyi  ko kuma shi hadisin imam(as) ya tattaro harda abubuwa da basu da samuwa suma, kamar ace yatyi bakance da shan ruwan koramar furat sai kuma daga baya ya tilastu da barin shan ruwan ko ya larurantu ko ya manta, shin kaffara ta wajaba kansa idan ya zama mun ce bata kebantu da fuskar ganganci?

Sassabawar manyan malamai bisa ra`ayi biyu:

Babban malami mirza na`ini(ks) ya tafi kan kebantuwar hadisin da abubuwa samammu koma bayan mara sa samuwa.

 Fuskar hakan cikin hadisin imam(as) ba zai yiwu a fa`idantu daga hadisi `dage alkalami face cikin dage guraben samammu da daya daga cikin wurare tar suak dabbaku da ita, saboda shi sha’anin hadisin `dage alkalami shine sanya samamme a muhallin rasasshashe, bawai a saukar da rasashshe  muhallin same ba kadai dai hakan na iya kasance daga wada’u(sanyawa) bawai a lokacin `dagewa ba, aikin da ya faru daga mukallafi sakamkon mantuwa ko kuskure ko tilashi `dagewa na iya gangara kansa ta maida shi makar abinda bai faru ba guraben samuwa basu biyo bayansa da `damfaruwa da shi ba idan ya dace da tautayi da ni’imtawa, kadai dai aikin da bai gangaron daga mukallafi bay a kuma kasance sakamakon mantuwa ko kukure ko tilastuwa ko larurantuwa dage alkalami bai da wata ma’ana cikinsa, saboda shi `dage rasashshe bai yiwu ba face da `dagewa da sanyawa gashi kuma shi hadisin yana magana kan `dagewa ba sanyawa ba.

Kan wannan ne da zai bakance kan shan ruwa kormar dajalatu sai kuma daga baya larurantu  da tafasa shi ko ya manata da shan  to bisa hukuntawar ka`ida wajabcin kaffara kansa idan dalilan kaffara  basu takaitu da aikin ganganci ga barin bakance bari fadada fiye da shi zuwa waninsa da wanda yayi mantuwa  da wanda ya larurantu.[1]   


([1]). فرائد الأصول: 2: 352 ـ 353.[1] Fara`id usul juz 2 sh 352-353