sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

MAJALISIN SHEKARA-SHEKARA NA TSAWON KWANAKI UKU MUNASABAR TUNAWA DA WAFATIN AYATULLAH SAYYID ALI IBN HUSAINI ALAWI

 

MAJALISIN SHEKARA-SHEKARA NA TSAWON KWANAKI UKU MUNASABAR TUNAWA DA WAFATIN AYATULLAH SAYYID ALI  IBN HUSAINI ALAWIDA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI.

Domin raya ilimi da ambaton malamai majalisin shekara-shekara na tsawon darare uku don tunawa da cika shekara talatin da biyar da rasuwar ayatullahi ali ibn husaini alawi(r.a) wanda za ayi a birnin qum mai tsarki a titin sumayya lungu na talatin da biyar gida mai lamba bakwai.

Daga ranar asabar 9 ga watan sha’aban zuwa ranar litinin 11 ga sha’abanda misalign karfe 9-10 na dare.

Wadanda suka dau nauyi: darul muhakkikin da maktabar imam sadik(as)-cibiyar tablig wal’irshad