sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Haihuwar Fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi (a.s).
 • MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU
 • ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S
 • LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
 • MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S
 • FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
 • RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
 • Labarun da ba tsammani

  Tsarin jadawalin shirye-shiryen sayyid alawi a kasar astiraliya.

  Tsarin jadawalin shirye-shiryen sayyid alawi a kasar astiraliya.

  1 ZAI FARA DA SALLAR ALFIJIR DA JAGORANTAR SALLAH CIKIN WASU ADADI DAGA CIBIYOYI DOMIN FARKAR DA KWAKWALEN WANDA KE ZAUNE A YAMMACIN TURAI KAN MUHIMAMMACIN SALLAH ALFIJIR CIKIN JAMA’A GABANIN TAFIYA WURIN AIKI, DUK DA CEWA AIKI MAI SARKAKIYA SAI DAI CEWA YANADA MATUKAR MUHIMMANCI  CIKIN TUNATARWA  HAKAN SHINE MAFI GIRMA DAGA NAUYIN DA KE KAN MUBALLIGAI..

  2 bayan jagorantar sallah alfijir  sayyid zai zauna bahasin fikihu istidlali kan mas’ala daga sababbin mas’alolin domin ya habbasa kwarewar daliban addini ya kumam bada mahanga tawayewa daukaka ga fikihun shi’a, a cikin halin wannnan tunani ba iaktattat bace zai iya yiwuwa a sauyata zuwa muhadara ta kwararru cikin matsugunan zababbbu kamar misalin cibiyar sakafa da matattara daliban jami’a  ko kuma a dakin taro daga dakunan taro na jami’a  

  3 a kuma lokacin dagowar rana gabanin sallah azuhur da la’asar za zamanto ansamar da wani wajen domin karbar masu ziyara daga masu shaukin ganawa da sayyid domin bijiro da tambayoyi don amfana.

   

   

  4 tareda sallar azuhur da la’asar  kowacce sayyid zai dinga kai ziyara  makarantun shi’a  da cibiyoyinsu na siyasa da addini.

   

  5 duk wanda yake damar shiywa sayyid liyafa a gidansa zai iya shirya masa wanda kuma baida dama sai ya zo wajen liyafar sayyid a wasu gidajen daban sannan za a kebance wani lokaci na hutu ga sayyid domin ya samu damar hutawa.

        

  6 gabanin salla magarib da isha da rabin awa kodai a shiryawa sayyid darasi ga mata fatimawa  kan sharhin ziyarar almumtahana ko dai bijirar da wata fikra da warkar matsaloli da bijro da abubuwa ko kuma dai wani darasi kebantacce ga mata domin warware wasu shubhohi.

   

  7 tareda sallar magarib da isha sayyid zai yi sallah kullum a daya daga cikin cibiyoyi zai kuma zauna sannan mutane za suyi musharaka sakamakon sayyid yana cikin aikin wannan cibiya, daga cikin mafi falala shine musharakar sayyid zata maida hankali kan batu guda daya shine: fikihu yammacin turai da akidar domin su wadannan kwanaki kwanki ne na imam mahadi(af)  ciknta zai kasnce akwai warware batutuwa guda biyu boyayyu.

   

  8 idan kuma ya zamanto akwai wadaccen lokaci cikin ba’arin wasu kwanaki sayyid zai bada damar ganinsa ga wasu manya manyan mutane jagororin cibiyoyi masu tasiri.     

   

  Dukkanin fatana shine mu kasance  mun samu dacewa zuwa ga daidai. Mun samu damdagatar cikin abinda alfanu ga dukkanin mutane da daukar nauyin marayu gidan manzon Allah(s.a.w)  cikin bakunta, ina fatan gamsar daku da shawarwarin sayyid. Allahn ya saka muku da alheri

   

  Ranar asabar annabta da iyalansa 12 ga watan jimada ukra 1438 ga hijra