sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

AN KAMMALA RAYA DARARE UKU NA TUNAWA DA WAFATIN ALLAH YA JIKAN RAI AYATULLAH SAYYID ALI IN HUSAINI ALAWI

AN KAMMALA RAYA DARARE UKU NA TUNAWA DA WAFATIN ALLAH YA JIKAN RAI AYATULLAH SAYYID ALI IN HUSAINI ALAWIDa sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muna gode masa muna yaba masa bisa ludufinsa boyayye da bayyananne  hakika an kammala  raya darare uku  bisa munasabar tunawa da wafatin Allah ya jikan rai malami na Allah ayatollah sayyid ali ibn husaini alawi, shaik abu Fatima bahadiliya kasance mai  huduba a daren farko bayanin kan falalr ilimi da da malamai sannan `dan’uwa  abdul azim njafi ya raira waka, a dare na biyu kuma shaik hassan ganji yayi huduba kan falalar `dan karamin zakin gidan annabta ali akbar(as) sannan `dan’uwa malam bakir  ya raira waka sai kuma dare na uku dare na karshe  shaik ali sa’idi yayi huduba  malam bashir najafi ya raira waka, daga karshe muna mika godiya ga dukkanin mutane musammam ma malamai Allah ya saka musu da alheri. Daga dangin Allah ya jikan rai-majma’au tablig wal’irshad.