sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

ziyarar sayyid a kasar astiraliyaSayyid adil alawi cikin jirgin sama bayan sauka a birnin sidini a kasar astiraliya tareda masu karbar baki.

A 17 ga watan sha’aban mai daraja.

 Samahatus sayyid alawi tareda muminai cikin masallaci imam sajjad bayan gabatar da muhadara

18 ga watan sha’aban mai girmaـSamahatus sayyid alawi cikin husainiyyar ashabus kisa’I astiraliya ciin gidan shaik abu zaidu hamdi

18 ga sha’aban 1438

 ـ

 

Samahatus sayyid alawi cikin husainiyya imam hassan askari (as) a astiraliya

18 ga sha’aban mai daraja 1438

 

Samahatus sayyid alawi cikin mashiga masallacin Fatima zahara (as) cikin garin sidini astiraliya

19 sha’aban mai girma

 

 

 

Sayyid alawi tareda wasu `yan’uwa mminai cikin masallacin imam sajjad (as)

19 ga sha’aban 1438

 

Sayyid alawi tareda sayyid hashim da shaik riyad asadi

 

 

 

Sayyid alawi tareda sayyid hashim Nasrallah a masallacin juma’a na zahara (as)

19 ga watan sha’aban 1438