sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Bakir (as)
 • Allah ya girmama ladanku da namu da tunawa da shahadar Imam Jawad Amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Haihuwar Fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi (a.s).
 • MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU
 • ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S
 • LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
 • MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S
 • FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
 • RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
 • Labarun da ba tsammani

  Jaridar sautin kazimaini ta fito dga 216-217 watannin rajab –sha’aban sheakara ta 1438 nisan/1yar/harizan 2017

  صدرت صحیفة صوت الکاظمین 216 - 218 أشهر رجب - شعبان - رمضان 1438هـ . نيسان / ايّار / حزيران

  Jaridar sautin kazimaini ta fito dga 216-217 watannin rajab –sha’aban sheakara ta 1438 nisan/1yar/harizan 2017

  Kalmarmu:ta kaka zamu iya watsi da munanan al’adu?

  Sirri daga sirrikan surar hamdu tareda alkalamin sayyid adil alawi

  Daga kyautar maraja’iyya madaukakiya imam sayyid ali Sistani-tareda sayyid munir kabbaz

  Dole a kara yiwa nassoshin muslunci karatun zamani-tareda sayyid ayatollah ahmad madadi.

  Muslunci mahallin bukata-tareda alyajikan rai sayyid ali alawi.

  Ma’anar arziki ckin alkur’ani mai girma –tareda shaik husaini ubaidi alkarashi.

   

  Munazarar allama hilli tareda hallar shah kudabandeh

  Akaine madaukaki wanda aka daukaka kan daukaka- tareda abdul baki Amari.

  Wakokin farazdak cikin hakkin imam zainul abiding (as)-tareda hammam ibn galib sa’asatu diramiya tamimi

  Rafilawa.

  Allah ya tsarkake addininsa da ali-tareda sayyid bakir hindi