sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

AN KARRAMA AYATULLAH SAMAHATUS SAYYID ADIL ALAWI DA LAMBAR GIRMAMAWA DA GODIYA DA TARIHI.

أکرم سماحة السید عادل العلوي بلوحة تذکاریة وتقدیر وشکر

AN KARRAMA AYATULLAH SAMAHATUS SAYYID ADIL ALAWI DA LAMBAR GIRMAMAWA DA GODIYA DA TARIHI.Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Lujunar mata masu kishin addini sun karrama ayatullh samahatus sayyid adil alawi tarda samahatu doktor taha islami sakamakon gudummawa da sayyid ya bayar a kwanakin tablig a watan sha’abam mai girma a kasar astiraliya , daga bisani sai sa,ahatus sayyid adil alawi ya sanya wannan lambobi na girmamawa a matsayin wakafi a dakin tanada kayayyakin tarihi na mu’assasar alawi domin tunawa dasu ya wanzu ga al’umma da za su zo nan gaba.