sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Lacca kan kyawawan dabi’u da akidoji cikin haramin imam aliyu ibn musa rida amincin Allah ya tabbata gareshi wanda samahatus sayyid adil alawi zai gabatar

Lacca kan kyawawan dabi’u da akidoji cikin haramin imam aliyu ibn musa rida amincin Allah ya tabbata gareshi wanda samahatus sayyid adil alawi zai gabatar

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muhadarorin kyautata dabi’u da akidoji cikin haramin imam aliyu ibn musa rida (as) wanda ayatollah samahatus sayyid adil alawi zai gudanar ranar asabar hudu ga watan zil hijja har zuwa ranar juma’a goma ga watan zil hijja shekara ta 1438 h, bayan sallar magrib ada isha’i a wurin taron cikin haramin wato sajnul gadir.

Maudu’i: zuciya me ya sanar da kai dangane da zuciya.

Sannan bayan sallar azahar da la’asar zaigabatar da laccar a rawakul rahama.

Maudu’i: imamanci rana ce mai huda.  

Masu daukar nauyi yadawa: maktabatul sayyid adiul alawi majma’ul tablig wal irshad