sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Bikin baje kolin kasuwar litattafai na kasa baki daya

 

Bikin baje kolin kasuwar litattafai na kasa baki daya

Bude bikin baje kolin litattafai na kasa baki daya wanda zai kasance a jami’ar ahlil-baiti (as) ta duniya tareda halartar cibiyar sakafa ta tablig wal irshad da liattafan sayyid adail-alawi daga ranar asabar 25 ga zil hijja zuwa ranar alhamis 30 ga zil hijja shekara ta 1438 hijriya daga karfe 9 na safe zuwa karfe 1 na rana a kan titin musalla junubi tsakanin far’I na 4 da na shida, za kuma a bada ragin kaso talatin cikin dari a wajen bajekolin