sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Kungiyar assaklaini mai ya`da sakafa ta daliban kasar gini da suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran sun kai ziyarar sadar da zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil alawi (d’z)

   

 

 

Kungiyar assaklaini mai ya`da sakafa ta daliban kasar gini da suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran sun kai ziyarar sadar da zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil alawi (d’z)Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

بسم الله الرحمن الرحیم

Ranar alhamis ishirin da takwas ga watan muharram mai alfarma hijra na da shekaru 1439 wanda ya yi daidai da sha tara ga watan oktoba 2017. Kungiyar assaklaini don yada sakafa ta `yan asalin kasar jamhuriya gini wadanda suke zaune a jamhuriyar muslunci ta iran  sun kai ziyara karfafa dan`kon zumunci ga ayatollah samahatus-sayyid adil-alawi (d`z) a birnin `kum mai tsarki.

Bayan takaitaccen bayani daga shugaban kungiyar assaklaini shaik abubakar habibu dirami wanda cikin bayaninsa ya bayyana godiya ga sayyid adail-alawi saboda karbar ziyararsu da ya yi. Daga baya samhatus-sayyid ya yi godiya ga Allah ya kuma yaba masa  sannan yayi mana nasiha kan cigaba da dawwamuwa kan wannan tafarki na neman ilimi ya kuma kwa`daitar damu cikin neman ilimi, daga karshe ya kawo mana abinci wanda akayi daga sinadaran abincin gargajiya na kasar iraki, bayan haka kuma ya bamu littafai, yayin bankwana da shi ya miko mana hannunsa mai albarka mun gaggaisa `daya bayan `daya