sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Insha’ Allah sayyid adil-alawi zai fara bada darasin bahasul karijul fikihu daga ranar litinin 1 ga watan rabi’ul awwal 1439

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ayatollah sayyid adil-alawi zai bada darasin bahasul karijul fikihu daga ranar litinin 1 ga watan rabi’ul awwal a muhallin muntada jabalul amil ta yan asalin kasar lebanon

Darasin fikihu zai fara daga karfe takwas

Darasin usulul fikihu zai fara daga karfe tara