sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Muhadara cikin hubbaren sayyada Fatima ma’asuma gameda munasabar zagayowar ranar haihuwar manzon Allah (s.a.w) hijira nada shekaru 1439.

 

(وما أرسلناک إلا رحمة للعالمين)

Bamu turo ka ba sai don ka zama rahama ga talikai.

 

Hubbaren sayyada ma’asuma tsarkakka sun shirya bikin farincikin zagayowar ranar haihuwar mai tseratar da bil adama Muhammadu amincin Allah ya kara tabbaata gare shi da iyalansa da kuma bikin ranar haihuwar jikansa imam Sadik amincin yak ara tabbata gare shi tareda gayyatar babban malami samahatus sayyid Adil-Alawi da bakuncin mawaki mulla muhammad dagimi

lokaci: ranar laraba 17 ga watan rabi’ul awwal 1439 bayan sallar azuhar da la’asar