sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Bayanin Sayyid Adil-Alawi dangane shelar da shugaban kasar amerika donal trump ya yi a kan birnin kudus

 

Ina farawa da sunan Allah mai rusa jabberai mai halakar da azzalumai

Dukkkanin godiya ta tabbata ga Allah tsira da aminci su tabbata ga Muhammadu cikamakin annabawa da iyalansa tsarkaka da sahabbansa zababbu.