sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Majalisan zaman makoki da ta’aziyar shahadar siddikatu dahira Fatimatu Azzahara amincin Allah ya kara tabbata gareta wanda zai kasance a masallacin juma’a na jami’ul dirul kabir cikin garin basara tare da halarta samahatus sayyid Adil-Alawi (h)

 

Wanda zai fara tun daga ranar juma’a 22/12/2017

Karfe bakwai da rabi har tsawom kwanaki bakwai tare da halartar babban bako sayyida Adil-Alawi

Ana gayyatar kowa da kowa maza da mata sannan da sannu zai jagoranci salloli farilla tare da gajeriyar lacca da zai mana tikwicinta haka ma akwai taron karatun kur’ani da yammacin ranar juma’a misalin karfe bakwai da hubbaren Abul Fadl Abbas mai tsarki za su shirya daukar nauyi hai’atu shababiyatu linusratul Zahara (as)