sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Majalisin shekara-shekara don tunawa da shahadar Sayyada Faɗima zahara (as) tareda halartar Ayatullah Sayyid Adil-Alawi da kuma mawaƙan Ahlil-baiti (as) mohd mu’utamadi da mohd janani

mohd mu’utamadi da mohd Janani.

Kamar yadda zasu karɓi baƙuncin mawaƙin Ahli-baiti muklis Alh Azizi faisali.

Lokaci: ranar Alhamis da juma’a wanda yayi daidai da 28-29 ga watan jimada sani da misalin karfe 9 na dare.

Waje: Daulat Abad titin kudus hausainiyyar Amirul muminin amincin Allah ya kara tabbata gareshi.