sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Majalisin ta’aziyya da zaman makokin shahadar sayyada Fatima zahara (as) tareda halartar shaik muntazar wa’izi da fadilatul Sayyid Adil-Alawi (h) da kuma mawakin Ahlil-baiti Husaini Ammar kinaniBisa zagayowar Munasabar tunawa da shahadar Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta za a shirya majalisin dare tareda halartar manyan baki shaik Muntazar wa’izi da Ayatollah Sayyid Adil-Alawi da mawakin Ahlil-baiti Husaini ammar kinani taken muhadara (gidan gizo-gizo da gidan mala’iku cikin makarantar Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta zai ai wannan majalisi tsawon kwanaki uku a jere za a fara daga ranar lahadi daya ga watan jimada sani karfe tare na dare

Karskashin kulawar mu’assasatu Ansarul Husaini (as) babban birnin Tehran a farkon titin shahid mahallati (ahang)