sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya faranta kwanakinku da murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Aliyu Ibn Musa Arrida amincin Allah ya tabbata a gareshi.
 • Allah ya faranta kwanakinku da tunawa da ranar haihuwar Fatima Ma’asuma (a.s)
 • ZA A FARA DARASIN BAHASUL-KARIJUL-FIKHU NA ASSAYID ADIL-ALAWI
 • Takwas ga watan Shawwal tunawa da ranar da Wahabiyawa suka ruguje kaburburan A’imma (a’s)
 • Allah ya girmama ladanku da namu bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Allah ya girmama ladanku da naku bisa shahadar shugaban masu Tauhid Sarkin Muminai Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi
 • Muna taya ku murnar zagayowar ranar haihuwar Imamul Hassan
 • Mu’assatul Ihsan Alkairiya wacce take karkashin Majma’ul Tablig wal Irshad ta raba taimakon abinci a watan Ramdan Mai albarka
 • tashar tauraron dan Adam mai suna Anna'im zasu watsa laccar Assayid Alawi
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • watsa laccar Assayid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Alma'aref
 • Haihuwar Fatan Raunana Al'imamul Muntazar Mahadi (a.s).
 • MURNAR TUNAWA DA HAIHUWAR HASKEN GIDAN MUHAMMADU GUDA UKU
 • ALLAH YA GIRMMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM KAZIM A.S
 • LABARIN KAMUWAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI (H) DA CUTAR KORONA
 • MUHADARAR SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI KAN MURNAR ZAGAYOWAR RANAR DA AKA HAIFI FIYAYYEN HALITTU (S.A.W) DA IMAM SADIK A.S
 • FARA TARON BAJAKOLIN LITATTAFAI NA KASHASHE A JAMI’ATU ALU BAITI A.S
 • RANAR IMAMANCIN SAHIBUL-ASRI WAZ-ZAMAN A.S
 • ALLAH YA GIRMAMA LADANKU DA NAMU BISA SHAHADAR IMAM HASSAN ASKARI A.S
 • SAMAHATUS ASSAYID ADIL-ALAWI ZAI CIGABA DA BAHASUL KARIJ
 • Labarun da ba tsammani

  Daga cikin muhimman darajojin da Fatima (as) ta kebantu da su

     da sunan Allah mai rahama mai jin kai

  ga wasu jumloli daga kebantattun darajojin fatima (as) wadanda na fito da su daga riwayoyi masu daraja wadanda suke shiryarwa al’amuran gaibu  cikin kasantuwarta  cikin rayuwar mala’ikantuwa da malakutiyya, lallai ita :

  1-itace jaririya ta farko data fara magana da babarta daga cikin mahaifiyarta.

  2-ita ce jaririya a tarihi da bayan haihuwarta take tayi sujjada ga Allah.

  3-itace uwa ga mahaifinta.

  4-daukakarta ta sinadari, itace huriyya da cikin mutane

  5-an tsago sunanta daga sunan Allah fadiru matsarkaki madaukaki.

  6-shiriyarta kebantacciya

  7-lallai ita tana daga mutanen cikin bargo ashbul kisa.

  8-imam Mahadi muntazar (as) danta ne
  9-zuriyarta basa shiga wuta ba kuma sa mutuwa suna kafirai, kallonsu ibada ne.

  10-bata da tsara cikin mazaje in banda zakin Allah mai galaba Aliyu bn Abu dalib (as).

  11-ita lailatul kadari ce.

  12- an yantar halittu daga saninta.

  13- kan saninta karnonin farko suka tafi.
  14-an rubuta sunanta a al’asrhi.

  15-tana halartar wafatin dukkanin mumini da mumina.

  16-tanada kebatacciya haihuwa.

  17-soyayyarta tana amfanarwa a wurare 100
  18-tsiran shi’arta na hannunta mai albarka, ceton fadimiyya zai tajalli ranar kiyama.

  19-ziyararta da hujjantakarka kan A’imma tsarkaka.
  20-cikin halittarta ta haske tana daidaita da annabi (s.a.w)
  21-lallai ita ce matattarar haskaye biyu na annabi da na Ali.

  22-lallai ita an farlanta biyayyarta kan dukkanin halittu.

  23-ita isma mafi girma kuma dahara mafi girmama.
  24-sunanta mai albarka (Fatima) na jawo wadata.
  25- it ace tsatso madamaici mai albarka.

  26-daurin aurenta ya kasance a sama gabanin daura shi a kasa.
  27- zancen lauhu.

  28-tasbihinta da tasirinsa.

  29-Allah yana alfahari da ibadarta kan mala’iku.

  30-ikirarin annabawa da wasiyyai da falalarta da soyayyarta.
  31-ana jin kamshin aljanna daga gareta.

  32-ita ce day arak da annabi ya sumabi hannunta.

  33-kyautar Allah ga annabinsa.

  34-mafi alherin mataye daga na farko har zuwa karshe duniya da lahira.

  35- mala’iku suna kuka da kukanta.

  36-wajabcin yi mata salati kamar annabi.

  37-sanyin idaniyar manzon Allah (s.a.w)

  38- `ya`yan itaciya marmarin zuciyar annabi (s.a.w)

  39-sadakinta
  40- mahaifiyar A’imma tsarkaka

  41-mushafu Fatima (as)

  42-tafkin annabta.

  43-kausarar kur’ani.

  44-shaukin annabi ga haduwa da ita lallai shi da ita yake faraway bayan ya dawo daga safara kamar yadda yake hattamawa da ita lokacin tafiya safara.

  45-farkon wacce zata fara shiga aljanna.

  46-hakkokinta da aka danne.

  Da wasu abubuwa da ta kebantu da su wadanda da sannu zan kawo su insha Allahu ta’ala a wani mahallin tareda riwayoyinta masu daraja.

  Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah mai rainon talikai