sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa
 • Allah ya girmama ladanmu da naku bisa tunawa da shahadar Siddikatul Kubra Fatima Zahara (as)
 • Hai’atu Ashura ta birnin Bagadaza zasu karbi bakunci Samahatus Sayyid Adi-Alawi
 • Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden
 • Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.
 • Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.
 • Ranar asabar 14 ga watan Rabi’u Awwal Assayid Adil-Alawi (h) zai cigaba da bada darasin bahasul karij
 • Muna mika ta’aziyya zuwa ga Sahibuz-zaman da daukacin al’ummar musulmai bisa tunawa da zagayowar ranar wafatin Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
 • muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar da aka haifi Imam Hassan Askari (as)
 • Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) zai yi muhadara a masallacin Jami’ul Kabir (Basara)
 • Bikin bajakolin litattafai na kasa da kasa da zai kasance a Jami’ar Ahlil-baiti (as)
 • Cikin yardar Allah samahatus Sayyid Adil-Alawi zai haskaku da ziyartar shugabansa abin koyinsa Imam Abu Abdullahi Husaini A.S
 • Sayyid Adil-Alawi zai hau minbari don yin lacca kan Munasabar tunadawa rasuwar mawakin Ahlil-baiti Sayyid Muhammad Bakir Alawi
 • Samahatu Assayid Adil-Alawi ya kai ziyara mu’assasatul Dalili a birnin Qum wacce ta ke karkashin hubbaren Imam Husaini (as)
 • SHAIDUN ASHURA (KASHI NA FARKO) {MU’ASSASAR WARISUL ANBIYA}
 • SABUWAR SHEKARA 1440 HIJRIYYA GA SAYYID ADIL-ALAWI
 • Watsa muhadarar Sayyid Adil-Alawi kai tsaye daga tashar Al’ahwaz
 • Bikin zaman makokin na kwanaki goma daga watan Muharram mai alfarma shekara ta 1440 hijri don juyayin shahadar Imam Husaini (as)
 • muhadarori cikin haramin Imam Rida (as) daga ranar Asabar shida ga zul hijja har zuwa ranar Juma’a 12 ga zul hijja hijira kamariya
 • Watsa muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar Assaklain
 • Mu’assasar warisul Anbiya’i ta tarbi Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h)
 • sababun labare

  Labarun da ba tsammani

  Muna tayaku murnar zagayowar ranar haihuwar siddika dahira Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta

      

  Daga cikin abinda yake shiryarwa zuwa ga ismarta

  1-ayat tadhir cikin fadinsa madaukaki  

   :

   (إنَّمَا يُرِيدُ اللهُ لِيُذْهِبَ عَنْكُمُ الرِّجْسَ أهْلَ البَـيْتِ وَيُطَهِّرَكُمْ تَطْهِيرآ) ،

  Kadai Allah yana nufin tafiyar muku da datti ya kuma tsarkakeku tsarkakewa sosai.

  Allah tsarkakakke ne da iradarsa takwiniya ya tsarkake Ahlil-baiti: daga cikinsu akwai Fatima amincin Allah ya kara tabbata gareta ya kuma katangesu da isma mudlaka wajiba a hankalce da nakali.

  2-lallai ita tsaran kur’ani ce mai girma dogaro da hadisi da shi’a da sunna sukai ittifaki kansa, yayinda kur’ani ya kasance ma’asumi to haka ma tsaransa Ahlil-baiti tsatso manzo Mustafa suma ma’asumai ne.

  3-lallai ita Fatima itace tsaran Ali ba da ban shi ba da bata da tsara daga bil adama baki dayansu, babu mai aurar ma’asuma sai ma’asumi,lallai mazaje sune masu tsayuwa kan mata, Fatima idan muka cire imamanci tana da dukkanin wata falala da Ali yake da ita dukkanin abinda ya tabbata ga Ali amincin Allah ya kara tabbata gareshi to ya tabbata ga Fatima bisa lazimci, sannan dukkanin wani abu d aya tabbata ga Fatima da mudabaka to ya tabbata da dalala iltizamiyya ga sarkin muminai Ali (as)

  4-lallai ita hurul ini da ta zo da surar mutane, mala’iku ma’asumai ne hakama Fatima haura’ul insiya.

  5-dayantuwar iradar Allah da ta Allah, lallai Allah yana yarda da yardarta yana kuma yin fushi da fushinta, lallai Allah bai yi fushi domin Yunus ma’abocin kifi ba, bari dai kadai yana fushi da fushinta, dayantuwar iradarta da Allah dalili ne kan ismarta.

  6-lallai itace shugabar mataye duniya da lahira, ta yaya zata kasance shugabar matan farko dana karshe ba idan ba da ban ita ma’asuma bace.

  7-ayar mubahala, ta gabatar da mata kan kawuka, mai yiwu hakan ya zama ishara ya zuwa lallai cewa kawuka fansarta ne, {babanki ya fansheki} babanta ya fansheta da ransa.

  8-itace madaukakiyar duniya da makaskaciyar duniya  da kausul su’udi da nuzuli.

  9-itace kirjin annabi tsira da amincin Allah yak ara tabbata gareshi wand wanda yake dauke da kur’ani karo daya kuma cikin daren lailatul kadari, wanda shi daren lailatul kadari shine Fatima zahara (as).

  10-baban wanda ya san daraja sai wanda ya girmamata, babu mai sanin asraranta face wanda ya halicceta da wanda Allah yayi masa izini.  

  11- lallai ita biyayyar ta wajibi ce kan dukkanin halittu, ta yay aba zata kasance wajibi ba saki babu kaidi alhalin ita fa ma’asuma ce.

  12-ita hujjar kan hujjojin Alllah kuma itace abar koyinsu kamarcv yadda ya zo cikin hadisai masu daraja.

  13-mahadar haske biyu da hadisin Aflak, tana dauke da asraran annabta da imamanci, lallai ita babar babanta.

  14- mikakkiyar igiyar Allah dole ta kasance ma’asumiya, idan bata zama ma’asumiya ta yaya za ai riko da ita mudlakan ba tareda kaidi ba

  «قال رسول الله  صلى الله عليه واله وسلم : فاطمة بهجة قلبي وحبله الممدود بينه وبين خلقه ، من اعتصم به نجا، ومن تخلّف عنه هوى.

  Manzon Allah tsira da amincin Alla su kara tabbata gareshi da iyalansa yace: Fatima ce farin ciki zuciyata kuma itace igiyar Allah mikakka tsakaninsa da halittunsa, duk wanda yayi riko da ita ya tsira duk wanda ya barta ha halaka.

  15-jarrabata da hakuri wacce itace asasin kamala da Akhlak wanda daga cikinsa akwai zuhudu

  16-iliminta daga wurin Allah yake.

  17-ijma’i yankakke mai shiryarwa kan ismarta, kamar yadda wurin shehunnai Saduk da mufid da Dusi da wasunsu.

  18-ayoyi da riwayoyi masu tarin yawa da suke shiryarwa zuwa ga falalarta da girmanta, da ratayuwarta da duniyar gaibu.

  19-tarihinta da yadda ta rayu kamshin ismar Allah na tashi daga gareshi

  Akwai wasu fuskokin da mai dandake bincie zai iya tsinkayarsu, ya sami da yakini da yankewa da cewa lallai babu kokwanto babu shakka lallai Fatima zahara amincin Allah ya kara tabbata gareta babbar ismar Allah ce.