sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Kalmar munasabar mauludin Fatima zahara ga samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) 

cibiyar markazur zahara islami suna farin 

cikin gayyatarku halartar bikin mauludi na shekara-shekara.

Bayanin zai kasance daga bakin samahatus sayyid mai taken (zahara cikin kwaurin al’arshi).

Lokaci: daren alhamis 19 ga watan jimada akar shekara 1439 hijiri misalign karfe 8:30 na yammaci

Wuri: Abbas Abad lungu na 6 – lungun Jafari lamba ta Arba’in

Ku yada wannan sanarwar Allah zai baku lada