sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

mauludin imam Bakir (as)

 

 

mauludin imam Bakir (as)

Muna daukaka mafi daukaka taya farin ciki da murna zuwa ga sahibus Asri waz-zaman  Allah ya gaggauta bayyanarsa madaukakiya haka zuwa ga maraji’anmu masu girma ya zuwa ga dukkanin yan’uwa maza da mata ya zuwa baki dayan membobi masu daraja zuwa ga baki dayan masoya bisa zagayowar ranar haihuwar imam Bakir wanda ya keta ilimin na farko da na karshe imaminmu Muhammad bn Ali Albakir amincin Allah ya kara tabbata gare shi.

Cikin wannan biki mai girma muna rokon Allah yayi mana falala kanmu da kanku da alheri da lafiya hakama kan dukkanin shi’ar sarkin muminai (as)