sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Muhadarar Sayyid Adil-Alawi cikin hubarren Fatima Ma’asuma dangane da munasabar shahadar Imam Musa Kazim amincin Allah ya kara tabbata a gare shi

 


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hubbaren Sayyada Fatima Ma’suma za shirya majalisn zaman makoki don raya munasabar zagayowar ranar shahadar Imam Musa Kazim amincin Allah ya kara tabbata a gareshi

Tareda halartar babban bako samahatus Sayyid Adil-Alawi(dm)

Mawaki: Mulla Abdul-Azim Najafi.

Rana: ranar Alhamis wacce tayi daidai da 25 ga watan Rajab mai alfarma-bayan sallar Zuhraini.

Waje: Shanul Imam Zaman (AF) bangaren kula harshen larabaci