sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi cikin hubbaren Sayyada Ma’asuma dangane da munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Hubbaren Sayyada Ma’asuma zai shirya bakin farin ciki da munasabar haihuwar mai tseratar da mutane Sahibuz-zaman Imam Mahadi amincin Allah ya kara tabbata a gare shi tare da shan fairar bayanai daga babban bako Samahatus Sayyid Adil-Alawi (d.z).

Da kuma mawakin bege: Mulla Abdul-Azim Najafi

Lokaci: rana Alhamis da ta yi daidai da 15 ga watan Sha’aban 1439-bayan sallar Zuhraini.

Wuri: Qum mai tsarki Sahanul Sahibuz-zaman (A.f)- bangaren kula da harkokin larabci.