sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

JARIDAR SAUTUL KAZIMAINI MAI FITOWA WATA-WATA ADADI NA 225-226 WANNAN KARAM MA TA KARA FITOWA Kalmarmu:

Dalibin ilimi yaya zai iya sanin gobensa tare da Alkalamin Samahatus-Sayyid Adil-Alawi.

Sujjada kan turba husainiyya-munazarar Ayatullah Uzma Sayyid Marhum Abdullahi Shirazi tare da ba’arin malamai.

Bazawara mai shayarwa-ma’aruf Rassafi.

Alakar musulmi da Ahlil-baiti-Munir Kabbaz.

Malamai magada Annabawa-Samahatus Shaik Ahmad Ardabili wanda aka fi sani da Mukaddasul Ardabili.

Ashabul Ijma’i da siffofin Hadisi-Ayatullah Marhum Sayyid Ali Alawi.

Farkon halittar da kagar hasken Dahira Zahara (a.s) Samahatus Sayyid Jafar Murtada Amili.

Kissar marayu guda biyu.

Kyawawan Fa’idoji guda biyu daga suratu Ankabut.

Karamin yaro.

Kudin ruwa ga ruwa.

Kisser soyayya.