sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Za a fara zaman makokin shekara-shekara da aka saba yi dangane da tunawa da wafatin babban malamin addinin muslunci Ayatullahi Sayyid Ali Alawi (rd)

 

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Domin raya ilimi da ma’abotansa za a shirya majalisin shekara-shekara da aka saba yi na tsawon kwanaki uku a jere wanda wannan shi ne karo na shida dangane da tunawa da wafatin babban malamin muslunci Ayatullah Sayyid Ali Alawi.

Lokaci: ranar laraba 22 ga watan sha’aban har zuwa ranar juma’a 24 ga sha’aban shekara 1439 hijri.

Waje: Qum titin Sumayya. Reshe na 35 lamba ta 7.

Karfe 9 na yammaci a Darul Muhakkikin  maktabatu Imam Sadik (a.s) .

Bawan Allah naku Adil Alawi. Gidan Ayatullah Alawi.

Majma’u Irshad wal’tablig.

www.Alawy.ir