sababun labare
- Labarai » Allah ya girmama ladanmu da naku bisa tunawa da shahadar Siddikatul Kubra Fatima Zahara (as)
- Labarai » Hai’atu Ashura ta birnin Bagadaza zasu karbi bakunci Samahatus Sayyid Adi-Alawi
- Labarai » Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden
- Labarai » Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.
- Labarai » Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.
- Labarai » Ranar asabar 14 ga watan Rabi’u Awwal Assayid Adil-Alawi (h) zai cigaba da bada darasin bahasul karij
- Labarai » Muna mika ta’aziyya zuwa ga Sahibuz-zaman da daukacin al’ummar musulmai bisa tunawa da zagayowar ranar wafatin Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s)
- munasabobi » muna taya daukacin al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar da aka haifi Imam Hassan Askari (as)
- Labarai » Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) zai yi muhadara a masallacin Jami’ul Kabir (Basara)
- Labarai » Bikin bajakolin litattafai na kasa da kasa da zai kasance a Jami’ar Ahlil-baiti (as)
- Labarai » Cikin yardar Allah samahatus Sayyid Adil-Alawi zai haskaku da ziyartar shugabansa abin koyinsa Imam Abu Abdullahi Husaini A.S
- Labarai » Sayyid Adil-Alawi zai hau minbari don yin lacca kan Munasabar tunadawa rasuwar mawakin Ahlil-baiti Sayyid Muhammad Bakir Alawi
- Labarai » Samahatu Assayid Adil-Alawi ya kai ziyara mu’assasatul Dalili a birnin Qum wacce ta ke karkashin hubbaren Imam Husaini (as)
- Labarai » SHAIDUN ASHURA (KASHI NA FARKO) {MU’ASSASAR WARISUL ANBIYA}
- Labarai » SABUWAR SHEKARA 1440 HIJRIYYA GA SAYYID ADIL-ALAWI
Labarun da ba tsammani
- Labarai » Za a fara zaman makokin shekara-shekara da aka saba yi dangane da tunawa da wafatin babban malamin addinin muslunci Ayatullahi Sayyid Ali Alawi (rd)
- Labarai » Bayanin Sayyid Adil-Alawi dangane shelar da shugaban kasar amerika donal trump ya yi a kan birnin kudus
- Labarai » Wasika ta uku ta karshe dangane da ra’ayoyin sayyid Kamalul haidari
- Labarai » Muhadarorin Samahatus Sayyid Alawi (h) na Akhlak cikin filin Husaini maxaukak
- Labarai » Muna taya ku murnar zagayowar shekarar haihuwar imam Rida (AS)
- Labarai » Kalmar bikin mauludi ta samahatus Sayyid Adil-Alawi (h)
- Labarai » Bayanin sayyid Adil alawi akan mujalla na dorinnajafi
- munasabobi » Muhadarar Sayyid Adil-Alawi cikin hubarren Fatima Ma’asuma dangane da munasabar shahadar Imam Musa Kazim amincin Allah ya kara tabbata a gare shi
- Labarai » Samahatu Assayid Adil-Alawi ya kai ziyara mu’assasatul Dalili a birnin Qum wacce ta ke karkashin hubbaren Imam Husaini (as)
- Labarai » Bahasin karijil usul-16 ga watan safar shekara 1436 hijra kamariya. Wurare guda 9 da aka `dage alkalami.
- Labarai » da sunan Allah mai rahama mai jin kai hajji addini ne kuma daula ne tare da alkalmin ayatullah samahatus sayyid adil-alawi
- Labarai » Lacca kan kyawawan dabi’u da akidoji cikin haramin imam aliyu ibn musa rida amincin Allah ya tabbata gareshi wanda samahatus sayyid adil alawi zai gabatar
- Labarai » Bikin murnar zagayowar Ranar Auren haske biyu
- Sanarwa » Majallr Kausar ta futo a ranar daya ga Jimada aUlan a shekara ta 1436 Hijira ta kunshi abubuwa kamar haka
- Lacca » MUNA TAYA DAUKACIN AL'UMMAR MUSULMI MURNAR HAIHUWAR SAYYADA FATIMA MA'ASUMA AMINCIN ALLAH YA TABBATA GARETA
Labarai wanda akafi karantawa
- Sanarwa » Bude Bajakoli na litatafai na duniya karo na bakwai
- Sanarwa » Majallr Kausar ta futo a ranar daya ga Jimada aUlan a shekara ta 1436 Hijira ta kunshi abubuwa kamar haka
- Labarai » al-umar musulmi murnar haihuwa ta Fatima Azz
- Sanarwa » Matsayin ilimin Manzan Allah da kuma iyalan gidansa
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » Litatafan da aka buga
- Labarai » Sayyid Adil Alawi ya halarci wurin karatun Al’qurani
- Labarai » Sakon ta'aziyya
- Labarai » An wallafa mujallar kazimain me lamba 204/205 na watan rajab da shaaban na shekaran 1437H wanda yayi dai dai da shekaran 2016
- Sanarwa » Majallanna mai suna Sautil kazumai tafuto
- Labarai » Tafiyar da Sayyid yayi domin ziyarar imamu Rida
- Labarai » juyayin wafatin sayyida zainab Alkubra
- Labarai » jan hankali ko fadakarwa ga masu wa'azi
- Labarai » Darasi da ga rayuwar imam jawad
- Labarai » SIRRIN RANAR ASHURA
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Ina yi masa godiya ga Allah ina kara yaba masa bisa datar dani da yayi da `ya`yana da dangina da gidan Allah ya jikan rai mahaifina Ayatullah Sayyid Ali Alawi bisa samun damar qara shirya zaman makoki na Husainiyya na shekara-shekara tsawonn darare uku a jere cikin wannan shekara ta 1439 hijri karo na talatin da shida 36 bisa wafatin mahaifina Allah ya sauke cikin farfajiyar aljannarsa ya kuma saukar da mamakon rahamarsa kan kabarinsa, kamar yanda na ke mika godiya ga dukkanin wanda ya halarci wannan zama daga muminai da malamai da hadibai da abokai da `yan'uwa da makota da
ma'abota raya majalisin Husainiyya, sannan ina keabantar da Ambato ga gidajen maraji'a masu daraja Allah ya saka alheri ya kuma tabbatar da diga-digansu kan tafarki madaidaici, ya sanya halartar da sukai cikin mizani kyawawan ayyukansu, sannan muna neman uzuri daga takaitawa da gazawa, Allah ya sanya cikin alheri cikin kowacce shekara da arziki Amin. Karshen maganarmu muna godiya ga Allah ubangijin talikai.
Daga dangin Allah ya jikan rai- Majma'u Tablig wal Irshad.