sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

MUHADARORIN SAMAHATUS SAYYID ALAWI NA WATAN RAMADAN MAI ALFARMA WADANDA ZA SU KASANCE CIKIN TASHAR MA'ARIFMUHADARORIN SAMAHATUS SAYYID ALAWI NA WATAN RAMADAN MAI ALFARMA WADANDA ZA SU KASANCE CIKIN TASHAR MA'ARIF

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Shirye-shiryen watan Ramadan mai Alfarma na muhadarorin Sayyid Adil-Alawi wanda tashar tauraron dan Adam ta Ma'arif  zata yada

Za su zo muku cikin wadannan lokuta kamar haka:

Ranar Asabar karfe shida 6 na yamma.

Ranar Lahadi da karfe daya da rabi 1:30 na rana.

Ranar Talata da karfe hudu da rabi 4:30 na yamma.

Ranar Laraba da karfe hudu da rabi4:30 na yamma