sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

MUHADARORIN SAYYID ADIL-ALAWI NA RAMADAN CIKIN HUBBAREN IMAM ALI (A.S)

MUHADARORIN SAYYID ADIL-ALAWI NA RAMADAN CIKIN HUBBAREN IMAM ALI (A.S)

 


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hubbaren Imam Ali (as) za su shirya majalisin wa'azi da nusantar da al'umma da suka saba shiryawa shekara-shekara

Tare da samahatus Sayyid Adil Alawi (h)

 Tun daga takwas ga  watan Ramadan mai Alfarma har zuwa sha biyu 12 ga watan shekara ta 1439 hijri

Wanda zai kasance cikin hubbaren nai tsarki

Lokaci: karfe 10:45 na dare