sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Muhadarorin Samahatus Sayyid Alawi (h) na Akhlak cikin filin Husaini maxaukak

Muhadarorin Samahatus Sayyid Alawi (h) na Akhlak cikin filin Husaini maxaukaki

 


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hubbaren Husainiyya tsarkakka za su shirya majalisin wa'azi da fadakarwa

Tareda Samahatus Sayyid Adil-Alawi

Daga ranar talata biyar ga watan shawwal 1439 hijri

Majalisin zai kasance cikin filin Husaini tsarkakka

Karfe: tara na maraice