sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Watsa muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi kai tsaye a tashar Assaklain

watsa shirin muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) kai tsaye rana litinin 1 ga watan zul hijja 1439 kamari

cikin shirin kudurin tattaunawa gameda mafi muhimmancin batutuwa akidoji da tarihin muslunci, shiri na sati sati cikin kowacce halka akwai muhimmin batu da za a bijiro da shi da zai tabo mihimmin batu da ya shafi muslunci.

Lokaci: karfe tara na yammaci daidai da agogon Najaf Ashraf wanda yayi daidai ga goma da rabi na agogon birnin Qum mai tsarki