sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

muhadarori cikin haramin Imam Rida (as) daga ranar Asabar shida ga zul hijja har zuwa ranar Juma’a 12 ga zul hijja hijira kamariya 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muhadarorin Akhlak da akida cikin haramin Imam Rida (as) wadanda Sayyid Adil-Alawi zai gudanar

daga ranar Asabar shida ga zul hijja har zuwa ranar Juma’a 12 ga zul hijja hijira kamariya bayan sallar magariba da isha. Haka kuma bayan sallar azuhur zai kasance a farfajiyar rahama da take haramin

Maudu’i: shaidan a mahangar kur’ani.

Mu’assasar tablig wal irshad