sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Bikin zaman makokin na kwanaki goma daga watan Muharram mai alfarma shekara ta 1440 hijri don juyayin shahadar Imam Husaini (as)

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai 

Amincin Allah ya tabbata gareka ya Abu Abdullah Husaini (as)

Cibiyar majma’aul Islami litablig wal Irshad karkashin kulawar Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) sun shirya laccoci da shi Ayatollah Sayyid Adil-Alawi zai gabatar da su a hubbaren Sayyada Ma’asuma (as) da yake birnin Qum mai tsarki tun daga ranar farkon watan Muharram har zuwa goma ga watan

Lokaci: karfe 5:30 na yamma

Wuri: Sahanu Sahibuz Zaman