sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

SABUWAR SHEKARA 1440 HIJRIYYA GA SAYYID ADIL-ALAWI
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ayatullah Assayid Adil-Alawi zai fara bada darasussukn da ya saba bayarwa a hauza ilimiyya cikin sabuwar shekarar muslunci ta 1440 tun daga ranar laraba 16 ga ga watan muharram mai alfarma.

Wuri: Muntada jabalul Amil Islami birnin Qum mai tsarki a titin Iram

Lokaci: kowacce rana karfe takwas na safiya zai bada darasin karijul usul sai kuma Akhlak dauk ranar laraba karfe sha daya na safiya wanda zai kasance a Jami’ar Ahlil-baiti