sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Sayyid Adil-Alawi zai hau minbari don yin lacca kan Munasabar tunadawa rasuwar mawakin Ahlil-baiti Sayyid Muhammad Bakir Alawi

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

za a shirya majalisin addu’a da karatun kur’ani kan ruhin sa tsarkakka, sannan ana gayyatar maza da mata zuwa wannan taro wanda cikin samahatus Sayyid Adil-Alawi

lokaci: ranar juma’a 9 ga watan Safar shekara 144o

wuri: birnin Qum mai tsarki- kan titin Chahar Mardan  farkomn kasuwar guzar khan husainiyyar Najaful Ashraf.

Halartarku za ta zama girmamawa dfa mutuntawa ga mukamin hadimin Husaini da sha’a’ir husainiyya.