sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Cikin yardar Allah samahatus Sayyid Adil-Alawi zai haskaku da ziyartar shugabansa abin koyinsa Imam Abu Abdullahi Husaini A.S


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

ذَٰلِكَ وَمَن يُعَظِّمْ شَعَائِرَ اللَّهِ فَإِنَّهَا مِن تَقْوَى الْقُلُوبِ }

Wancan Kenan dukkanin wanda ya girmama ibadun Allah lallai hakan na daga takawar zukata.

Amincin Allah ya tabbata gareka ya Abu Abdullah

Samahatus Sayyid Adil-Alawi zai haskaku da ziyartar masoyin sa abin kwaikwayon sa Al’imam Husaini (as) yana mai tattaki da kafafunsa idna Allah ya azurta shi da lafiya, hakan zai kasance ne kwanakin arba’in da tunawa da shahadar sa, a shaekara 1440 zai fara tun daga birnin Najaf zuwa Karbala tareda majalisosin husainiya da laccoci Akhlak  za a fara daga masallacin Sahla na Kufa bayan sallar Azuhur  daga ranar Asabar 17 ga watan Safar 1440 hijri