sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Bikin bajakolin litattafai na kasa da kasa da zai kasance a Jami’ar Ahlil-baiti (as)

Bikin bajakolin litattafai na kasa da kasa da zai kasance a Jami’ar Ahlil-baiti (as) tareda halartar cibiyar Majma’u Tablig wal irshad da baje litattafan samahatus Sayyid Adil-Alawi (h)

Rana: daga ranar asabar 9 Rabi’ul Awwal zuwa ranar alhamis

Lokaci: 9 na safiya zuwa 1 bayan azuhur

Adiereshi: Qum kan titin shari’u musalla junubi tsakankanin far’zi na 4 zuwa na 6

Akwai ragin farashi kashi talatin cikin dari