sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) zai yi muhadara a masallacin Jami’ul Kabir (Basara)

Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) zai yi muhadara a masallacin Jami’ul Kabir (Basara) bisa tunawa da Dahira Sayyida Fatima Zahara (as) ta yanda zai hau mimbari tun daga ranar laraba 12 ga watan 12 shekara 2018 har tsawon kwanaki 7.

Ana gayyata kowa da kowa maza da mata.

Sannan bayan laccar Sayyid akwai karatun ta’aziyya wanda shaik Hassan Bahiz halafi zai gabatar. Sannan kuma akwai karatun kur’ani daga bakin Sayyid Husaini jaza’iri