sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Ranar asabar 14 ga watan Rabi’u Awwal Assayid Adil-Alawi (h) zai cigaba da bada darasin bahasul karij

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

sayyid zai cigaba da bahasul karij da izinin Allah bayan dawowarsa daga tafiyar tabligi zuwa birnin basara.

Zai fara daga Ranar Asabar 14 ga watan Rabiu Awwal a muhallin muntada Jabalul Amil Lubnani

Lokaci: karfe 8 na safiya cikinsa zai bada bahasi kan fikihu

Karfe 9 kuma zai bada bahasin Usulul Fikihu.