sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Ganawar samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) tare da matasan kasar Labanun.

 

Samahatus Sayyid ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suka zo wajensa domin ganawa da shi.

Cikin wannan ganawa samahatus Sayyid yayi takaitaccen bayani wanda cikin sa ya Ambato falalolin Sayyada Fatima Ma’asuma (a.s) da gudammawarta cikin tarbiyar al’umma

 al’umma