sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden


Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) ya tarbi maziyarta yan asalin kasar lubnan da suke zaune a kasas siwidin (Sweden) cikin wannan ziyara Sayyid ya yi takaitaccen bayani kan gudammwar Sayyada Ma’asuma cikin tarbiyar al’ummar musulmi