sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Hai’atu Ashura ta birnin Bagadaza zasu karbi bakunci Samahatus Sayyid Adi-AlawiAmincin Allah ya tabbata gareki ya Fatima Zahara

Hai’atu Ashura ta burnin bagadaza zata shirya karbar bakuntar Samahatus Sayyid Adil-Alawi (h) domin zama juyayin ta’aziyar Fatima da aka saba yi shekara-shekara tareda tarayyar hadiman Husaini (as) Mulla Ammar da Mulla Husain Ammi

Wurin taro: badagaza shu’abi jaza’ir a dakin taro hai’atu Ashura

Lokaci: daga ranar laraba 29 ga watan Jimada ula 1440 hijri zuwa kwanaki hudu a jere