sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Allah ya girmama ladanmu da naku bisa tunawa da shahadar Siddikatul Kubra Fatima Zahara (as)

Amincin Alah ya tabbata gareki Fatima Zahara, Amincin Allah ya kara tabbata gareki ya diyar manzon Allah ya uwa ga A’imma tsarkaka.

Allah ya girmama ladanmu da naku dangane da shahadar siddikatul kubra Fatima Zahara (as)

Ya maziyarcin Baki’atu ga wata wasiyya daga gareni zuwa gareka* ka taimaka ka sumabci kasar da Zahara ke kwance kai.

Idan kaburbura suka cudanya sukai kamanceceniya da kamshinta to ka bibiyi neman sanin musiba da ta sameta.

Dukkanin A’imma daura da ita an halaka su da guba*lallai lamarin daban takaici da musiba* ta turmuza kuncinka da kasa ta yiwu ka sanar da kai lamarin da zahara batulu, shi kabarin Fatima batulu da zaka kamsashi kasarsa da ya jiyar da kai sautin kukan wanda ke cike da bakin ciki* ya babana mutanenka basu cikar alkawarin wasiyyarka ba! Ya babana sun maraitar da `ya`yana bayan wafatinka sun karya kashin awagata sun halaka jinjirin da yake cikin mahaifata sun kona hanjina