sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Allah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Aliyu bn Muhammad Hadi aminicnin Allah ya kara tabbata a gareshiAllah ya girmama ladanku da namu bisa tunawa da shahadar Imam Aliyu bn Muhammad Hadi aminicnin Allah ya kara tabbata a gareshi


قالَ الإمامُ الهادي - عليه السلام - : مَنِ اتَّقي اللهَ يُتَّقي، وَمَنْ أطاعَ اللّهَ يُطاعُ، وَمَنْ أطاعَ الْخالِقَ لَمْ يُبالِ سَخَطَ الْمَخْلُوقينَ، وَمَنْ أسْخَطَ الْخالِقَ فَقَمِنٌ أنْ يَحِلَّ بِهِ سَخَطُ الْمَخْلُوقينَ..»


Imam Aliyul Hadi (as) yace: duk wanda yake jin tsoran ubangiji sauran mutane zasu ji tsoransa, duk wanda ya yi wa Allah `da a shima za ai masa `da a, duk wanda yakewa mahalicci biyayya ba zai damu da fushin halittu ba, duk wanda ya fusata mahalicci lallai ya cancanci fushin Fushin halittu ya sauka kansa.


 

قالَ الإمامُ الهادي - عليه السلام - : إن اللّهَ جَعَلَ الدّنيا دارَ بَلْوي وَالاْخِرَةَ دارَ عُقْبي، وَجَعَلَ بَلْوي الدّنيا لِثوابِ الاْخِرَةِ سَبَباً وَثَوابَ الآخرة مِنْ بَلْوَي الدّنيا عِوَضاً.»


Imam Aliyul Hadi (as) yace: Allah ya sanya duniya gidan bala'o'i ya kuma sanya lahira gidan sakamako, sannan ya sanya bala'in duniya don samun ladan lahira sannan shi ladan lahira ya mayin bala'o'in duniya ne.