sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Za a shirya zaman majalisin jimami har tsawon kwanaki uku bisa munasabar cika shekara talatin da bakwai da rasuwar Ayatullah Assayid Ali bn Husaini Alawi Allah ya jikan sa

 

 

 

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Raya ilimi da ma’abotan sa

Za a shirya zaman majalisin jimami har tsawon kwanaki uku bisa munasabar cika shekara talatin da bakwai da rasuwar  Ayatullah Assayid Ali bn Husaini Alawi Allah ya jikan sa, majalisin zai kasance a birnin Qum zai fara daga ranar laraba 27 ga watan Sha’aban zuwa juma’a 27 ga sha’aban, karfe 8:30 na dare zuwa 10:30

Darul muhakkikin wa Maktabatul Imam Sadik (as)_ Majma’u Tabalig wal Irshad