sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

An kammala zaman karanta ta’aziyar Imam Husaini (as) bisa zagayowar wafatin Sayyid Ali Alawi

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Muna godiya ga Allah tareda yaba masa kan ni’imomi da boyayyun ludufan sa da bayyanannu cikin godiyar sa an kammala zaman karana ta’aziyar Imam Husaini bida munasabar zagayowar ranar wafatin babban Malamin addini Ayatullah Assayid Ali-Alawi Husaini, muna godiya ga daukacin wadanda suka samu damar halatta musammam ma manya-manyan malamai, Allah ya saka musu da alheri baki dayan su,

Sanarwa daga dangin marigayi Allah ya jikan rai-Majma’u Tablig wal’isrhad.