sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Muhadarorin watan Ramadan Assayid Adil-Alawi

 

Muhadarorin watan Ramadan mai albarka da Assayid Adail-Alawi zai gabatar a Husainiyya Najaful Ashraf

Wuri: birnin Qum mai tsarki

Daga daya ga wata har zuwa 15.

Sai kuma Husainiyyar Imamaini Alkazimaini, zai fara daga 15 ga watan Ramadan zuwa karshe

Lokaci: 11:30 na dare