sababun labare Labarun da ba tsammani Labarai wanda akafi karantawa

Labarun da ba tsammani

Tsare-tsaren shirin raya dararen lailatul kadari na watan Ramadan 1440 H

Tsare-tsaren shirin raya dararen lailatul kadari na watan Ramadan 1440 H

Wanda samahatus Assayid Adil-Alawi ya tsara a Husainiyyar Imamani Kazimaini birnin Qum mai tsarki.

Karfe 11 na dare ya zuwa 1:30 akwai lacca da karatun ta’aziyya da addu’ar daga kur’ani.